Mace Yar Gata-Guruntum Mp3 Apk İndir
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna quot;Mace Yar Gata-Guruntum Mp3quot; na kunshe da waazin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Yar Gata, Zuciyar ka Limamiyar ka, Karshen Ado Likkafani, Hasken Imani, Duniya fure take bata yaya da sauran su.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan waazin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Mace Yar Gata-Guruntum Mp3 APK 2022
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Waazantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.